ABUN MAMAKI:

Wani nau’in kifi kenan da ake kira da Garnai Fish.
Shi wannan kifi yana ninkaya a cikin ruwa kamar yadda kowanne kifi yake yi.
Sannan kuma yana tashi sama ya tafi kamar tsuntsu.
Kuma yana tafiya a doron ƙasa kamar ƙadangare.
Ana samun wannan kifi a qasashen America, India da Georgia.