Wata Rana Zanyi Baccin da Bazan Taba Tashiba!😠Idanuwana Zasu Rufe Rufewa ta Har Abada!

Zanyi Tafiyar da Babu Dawo Wa! A Hankali Za’a Dinga Mantawa Dani Kamar Yadda Aka Manta da Magabatana! Wasu Zasuyi kewata a Lokacin da Suka Tina Dani!
Fatana da Addu’ata Akoda Yaushe Ya Ubangiji kasa Mukomo Gareka Kana Mai Farin Ciki Damu, Burina Allah Kasa Kalmata Ta Karshe da Zan Furta ta Kasance: LA ILAHA ILLALLAH MUHAMMADUR RASULULLAH (ï·º) AMEEN 🤲
JUMA’A MUBARAK 🕌🕌🕌

Usman alasan ruwan godiya