Innalillahi Wa’inna ilahirrajiu’un Allah yayima Hajiya Aisha Dahiru Mangal Rasuwa yanzu nan. Posted byrg online tvJuly 16, 2023Posted inUncategorized Mariganya A’isha itace Uwargidan Alh Dahiru Barau Mangal, Allah ya jikanta da rahama, yasa aljannar fiddausice makomarta. Share this: Share on X (Opens in new window) X Share on Facebook (Opens in new window) Facebook Like Loading... Related