Labarai mai ban tausayi dake dauke da darasi

A shekarar ta 2019, ne wata ‘yar kasar Kenya mai suna Faith Wanja ta hadu da saurayin ta wanda suke soyayya na tsawan lokaci.

Kwatsam bayan wasu shekaru ta ganshi yana yawo akan bola ya haukace saboda shan miyagun kwayoyi.

Amma bata gujeshi ba sai Faith ta sayi abinci ta bashi yaci, sannan ta jashi a jiki.

Kuma ta kai shi asibitin mahaukata domin ayi masa magani.

Shin wane darasi kuke ganin yakamata adauka daga wannan labarin.

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started