LABARI MAI DADI GA TALAKAWAN NAJERIYA Shugaban kasa Bola Tinubu, ya rubutawa majalisar wakilai wasika yana neman ta amince mishi domin ya rabawa ‘yan Najeriya Naira biliyan 500 domin rage musu radadin halin da suka shiga kan cire tallafin Man Fetur. A zaman majalisa na yaune kakakin majalisar wakilai, Tajudeen Abbas ya karanta wasikar shugabanContinue reading
Author Archives: rg online tv
Wani jirgin sama mai saukar ungulu na kasar Nepal ya fadi, hadarin ya haddasa mutuwar dukkan mutune 6 dake cikin jirgin, wato masu yawon shakatawa daga kasar Mexico da matukin jirgin.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu na kasar Nepal ya fadi, hadarin ya haddasa mutuwar dukkan mutune 6 dake cikin jirgin, wato masu yawon shakatawa daga kasar Mexico da matukin jirgin.