Labarai mai ban tausayi dake dauke da darasi

A shekarar ta 2019, ne wata ‘yar kasar Kenya mai suna Faith Wanja ta hadu da saurayin ta wanda suke soyayya na tsawan lokaci. Kwatsam bayan wasu shekaru ta ganshi yana yawo akan bola ya haukace saboda shan miyagun kwayoyi. Amma bata gujeshi ba sai Faith ta sayi abinci ta bashi yaci, sannan ta jashiContinue reading “Labarai mai ban tausayi dake dauke da darasi”

Wata Rana Zanyi Baccin da Bazan Taba Tashiba!😭 Idanuwana Zasu Rufe Rufewa ta Har Abada!

Wata Rana Zanyi Baccin da Bazan Taba Tashiba!😭 Idanuwana Zasu Rufe Rufewa ta Har Abada! Zanyi Tafiyar da Babu Dawo Wa! A Hankali Za’a Dinga Mantawa Dani Kamar Yadda Aka Manta da Magabatana! Wasu Zasuyi kewata a Lokacin da Suka Tina Dani! Fatana da Addu’ata Akoda Yaushe Ya Ubangiji kasa Mukomo Gareka Kana Mai FarinContinue reading “Wata Rana Zanyi Baccin da Bazan Taba Tashiba!😭 Idanuwana Zasu Rufe Rufewa ta Har Abada!”

LABARI MAI DADI GA TALAKAWAN NAJERIYA Shugaban kasa Bola Tinubu, ya rubutawa majalisar wakilai wasika yana neman ta amince mishi domin ya rabawa ‘yan Najeriya Naira biliyan 500 domin rage musu radadin halin da suka shiga kan cire tallafin Man Fetur. A zaman majalisa na yaune kakakin majalisar wakilai, Tajudeen Abbas ya karanta wasikar shugaban kasar a zauren majalisar. Idan suka amince da wannan kudirin tabbas talakawan Najeriya zasu amfana musamman idan aka bi tsarin tsohuwar Gwamnati. Fatanmu Allah yasa wannan kudirin ya tabbata, Allah yasa duk wa ‘yanda suke da alhaki akan Approval din su amince da wuri.

Design a site like this with WordPress.com
Get started