LABARI MAI DADI GA TALAKAWAN NAJERIYA A zaman majalisa na yaune kakakin majalisar wakilai, Tajudeen Abbas ya karanta wasikar shugaban kasar a zauren majalisar. Idan suka amince da wannan kudirin tabbas talakawan Najeriya zasu amfana musamman idan aka bi tsarin tsohuwar Gwamnati. Fatanmu Allah yasa wannan kudirin ya tabbata, Allah yasa duk wa ‘yanda sukeContinue reading
Category Archives: Uncategorized
Wani jirgin sama mai saukar ungulu na kasar Nepal ya fadi, hadarin ya haddasa mutuwar dukkan mutune 6 dake cikin jirgin, wato masu yawon shakatawa daga kasar Mexico da matukin jirgin.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu na kasar Nepal ya fadi, hadarin ya haddasa mutuwar dukkan mutune 6 dake cikin jirgin, wato masu yawon shakatawa daga kasar Mexico da matukin jirgin.