NEMAN SHAWARA AKAN BATUN TAKARAR DA ZANYI

Assalamu alaikum inayiwa kowa da kowa fatan alkhairi da fatan ubangiji Allah ya dafawa kowa a cikin dukkan lamuransa.
Usman Alhassan Ruwan Godiya
Ina neman shawarwari musamman al’ummar ƙaramar hukumar faskari musamman matasa maza da mata yara da manya da ƴan social media akan ƙudirina na tsayawa takarar CHAIRMAN na ƙaramar hukumar faskari a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar P.D.P mai alamar laima.

Ina neman shawarwarin ƴan uwana matasa akan wannan kudirin nawa domin wannan takarar takuce kuma domin ku zanyi.

Hon. Usman alasan ruwan godiya
14/07/2023

Assalamu alaikum inayiwa kowa da kowa fatan alkhairi da fatan ubangiji Allah ya dafawa kowa a cikin dukkan lamuransa.
Usman Alhassan Ruwan Godiyahttp://www.rgonlinetv.news.blog
Ina neman shawarwari musamman al’ummar ƙaramar hukumar faskari musamman matasa maza da mata yara da manya da ƴan social media akan ƙudirina na tsayawa takarar CHAIRMAN na ƙaramar hukumar faskari a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar P.D.P mai alamar laima.

Ina neman shawarwarin ƴan uwana matasa akan wannan kudirin nawa domin wannan takarar takuce kuma domin ku zanyi.

Hon. Usman alasan ruwan godiya
14/07/2023

Design a site like this with WordPress.com
Get started