Shugaban Kasa, Bola Tinubu Ya Gida Najeriya Bayan Kammala Taron Ƙungiyar Kasashen Afirika Da Aka Gudanar A Birnin Nairobi, Kenya Yau Litinin
Author Archives: rg online tv
Labarai mai ban tausayi dake dauke da darasi
A shekarar ta 2019, ne wata ‘yar kasar Kenya mai suna Faith Wanja ta hadu da saurayin ta wanda suke soyayya na tsawan lokaci. Kwatsam bayan wasu shekaru ta ganshi yana yawo akan bola ya haukace saboda shan miyagun kwayoyi. Amma bata gujeshi ba sai Faith ta sayi abinci ta bashi yaci, sannan ta jashiContinue reading “Labarai mai ban tausayi dake dauke da darasi”
Innalillahi Wa’inna ilahirrajiu’un Allah yayima Hajiya Aisha Dahiru Mangal Rasuwa yanzu nan.
Mariganya A’isha itace Uwargidan Alh Dahiru Barau Mangal, Allah ya jikanta da rahama, yasa aljannar fiddausice makomarta.
Wata Rana Zanyi Baccin da Bazan Taba Tashiba!😭 Idanuwana Zasu Rufe Rufewa ta Har Abada!
Wata Rana Zanyi Baccin da Bazan Taba Tashiba!😭 Idanuwana Zasu Rufe Rufewa ta Har Abada! Zanyi Tafiyar da Babu Dawo Wa! A Hankali Za’a Dinga Mantawa Dani Kamar Yadda Aka Manta da Magabatana! Wasu Zasuyi kewata a Lokacin da Suka Tina Dani! Fatana da Addu’ata Akoda Yaushe Ya Ubangiji kasa Mukomo Gareka Kana Mai FarinContinue reading “Wata Rana Zanyi Baccin da Bazan Taba Tashiba!😭 Idanuwana Zasu Rufe Rufewa ta Har Abada!”
Irin kayan da mata ke Sanya was suna yin ciko
DA ƊUMI-ƊUMINSA: A karshe dai Jarumar Fina-finai Hausa Hajiya Saratu Dasau ta bayyana irin kayan da Mata ke sanya wa suna yin ciko da su, biyo bayan wani bidiyo da Aisha Humaira ta saki a makwannin baya. Shin dagaske ne mata na yin ciko?Trust ng
an nada tsohon kocin Golden Eaglets da Akwa United John
Rahotanni sun bayyana cewa an nada tsohon kocin Golden Eaglets da Akwa United John Obuh a matsayin sabon kocin Abia Warriors gabanin sabuwar kakar wasan NFL.
ABUN MAMAKI:
ABUN MAMAKI: Wani nau’in kifi kenan da ake kira da Garnai Fish. Shi wannan kifi yana ninkaya a cikin ruwa kamar yadda kowanne kifi yake yi. Sannan kuma yana tashi sama ya tafi kamar tsuntsu. Kuma yana tafiya a doron ƙasa kamar ƙadangare. Ana samun wannan kifi a qasashen America, India da Georgia. Wani nau’inContinue reading “ABUN MAMAKI:”
What time do you go to bed and wake up currently? yaro sun fito tattakin motsa jiki